Discover postsExplore captivating content and diverse perspectives on our Discover page. Uncover fresh ideas and engage in meaningful conversations
Sai Kazama Mai Yawan Yafiya Arayuwarka Sannan Zaka Zama Mai Yawan Farinci Arayuwa
Domin Rikon Mutun Azuciya Bashida Wani Fa'ida
Yar mutunci ita ke shigar mutunci a ganta a cikin mutunci
Ta samu miji mai mutunci su rayu cikin mutunci su haifi yara masu mutunci
Allah ya tsare mana mutunci mu Allah ya tsare mana imanim mu
Allah Yabamu Mata Masu Mutunci Allah Yabamu Ikon Zama Maza Masu Mutunci A Garesu
Amin ya hayyu ya qayyum
HADISIN YAU NA (47)
(SAMUN JARRABAWA YA NA KANKARE ZUNUBI.)
MANZON ALLAH SAW YACE : BABU WATA MUSIBA DA ZA TA SAMI MUSULMI FACE SAI ALLAH TA KANKARE MASA ZUNUBAI SAKAMAKON HAKA, KO DA ƘAYA CE YA TAKA.
FA'IDA
MUMINI KOMAI YA SAME SHI, YASAN DAGA ALLAH NE, IDAN ABIN FARIN CIKI YA SAME SHI SAI YA GODEWA ALLAH.
IDAN ZARRABAWA TA SAME SHI SAI YA YI HAƘURI YASAN DAGA ALLAH NE.
SAI YA DANGANA YABAR KOMAI GA ALLAH.
Trent
Delete Comment
Are you sure that you want to delete this comment ?
Fortunate Joseph
Delete Comment
Are you sure that you want to delete this comment ?