Sai Kazama Mai Yawan Yafiya Arayuwarka Sannan Zaka Zama Mai Yawan Farinci Arayuwa

Domin Rikon Mutun Azuciya Bashida Wani Fa'ida

Yar mutunci ita ke shigar mutunci a ganta a cikin mutunci

Ta samu miji mai mutunci su rayu cikin mutunci su haifi yara masu mutunci

Allah ya tsare mana mutunci mu Allah ya tsare mana imanim mu

Allah Yabamu Mata Masu Mutunci Allah Yabamu Ikon Zama Maza Masu Mutunci A Garesu

Amin ya hayyu ya qayyum